mai godiya
Adjective
Positive |
Comparative |
Superlative |
- gode, godewa, mai yin godiya. <> If you are grateful for or about something, you want to say, "thank you" because of it.
- I'm very grateful for your kindness during this difficult time.
Ina matuƙar godiya game da kirkin ka a lokacin nan na wahala. - Allah intends for you ease and does not intend for you hardship and [ wants ] for you to complete the period and to glorify Allah for that [to] which He has guided you; and perhaps you will be grateful.
Allah Yana nufin sauƙi gare ku, kuma ba Ya nufin tsanani gare ku, kuma dõmin ku cika adadin, kuma dõmin ku girmama Allah a kan Yã shiryar da ku, kuma tsammãninku, zã ku gõde. = ALLAH na so Ya sauƙaƙa muku, ba ƙunci ba, don ku cika takalifi, ku daukaka ALLAH da ya shiryad da ku, ku kuma nuna godiyan ku. Allah na amsa addu'ar bayin Shi. --Qur'an 2:185
- I'm very grateful for your kindness during this difficult time.
Synonyms
Antonyms
- ungrateful[1] (marasa godiya[2])
Related words