- See also akirka
Suna
- auction
- junkyard
- Wata rana William ya je wani matattarin gwanjo don ya sayi wani abu don yin gyara a gida.
One day William visited a junkyard to purchase an item needed for a repair at home.
- Wata rana William ya je wani matattarin gwanjo don ya sayi wani abu don yin gyara a gida.
- secondhand
- Muka sayo wasu kayan gwanjo kuma mun gamsu da hakan.
We got a few things at a secondhand shop and soon felt quite content.
- Muka sayo wasu kayan gwanjo kuma mun gamsu da hakan.