Hausa
gwaska (gwaskaa, suna, f)[1]
- wata itaciya mai guba wadda arna ke yin magani da ita <> a poisonous plant used by pagans for medicinal purposes.
- gwaska hana kyau; watau kirarin da ake yi wa caca
- Sunan wani Hausa fim da ya fito 2015 [2]
References
- ↑ Ƙamusun Hausa na Jami'ar Bayero © Cibiyar Nazarin Harsunan Nijeriya 2006, pp. 184
- ↑ http://hausafilms.tv/film/gwaska