Noun
m
- limit (metaphorical) <> iyaka.
- fixed punishment for violating Islamic law. <> horo ko hukunci ga wanda ya keta doka, musamman ta Musulunci.
- keta haddi ko ketare haddi <> transgress a right or breaking the law; encroach on someone's authority.
- Sai dai wasu daga cikin dangin mamatan sun ce gina masallaci daura da wannan wuri tamkar keta haddi ne game da wadanda suka mutu da kuma halin ko-in-kula. [1]
- Wakiliyar BBC ta ce rahoton ya ci gaba da cewa, bisa la'akari da irin yadda ake wannan keta-haddi [2] <> BBC's Middle East Bureau Editor Paul Danahar reflects on six months of covering the Libyan uprising from both sides of the conflict. [3]
- Majalisar Dinkin Duniya Ta Zargi Sudan Ta Kudu Da Keta Haddi [4] <> The United Nations accuses South Sudanese soldiers and militias of using rape as a weapon against women (accusations of war crimes). [5]