f
- jiri
- wani wasa da yara suke yi suna juyawa don jiri ya ɗauke su; suna cewa: Hajijiya ɗaukan ni!
Bargery's definitions
- II. haji [ha"ji/+] {n.m.}. (Kats.) (Used by children.) giddiness. (= hajijiya.)
- hajijiya [ha"ji/+ji+ya"] {n.f.}.
- The revolving (real or apparent) of an object. e.g. a top.
- Giddiness. (Cf. haji II; jiri 3; juwa.)
- hajijuwa = hajijiya q.v.