- underarm, armpit
- Wakilan majalisar dokokin kasar Kenya sun ba wa hamata iska abin da ya sa aka dakatar da mahawara game da yi wa dokokin tsaron kasar kwaskwarima. [1]
- Shugaban Kenya Uhuru Kenyatta ya amince da sabuwar dokar nan kan batun tsaro wadda ta haifar da cece-kuce har ma da baiwa hamata iska a majalisar dokokin kasar [2]
- warin ta gashi zai fara fitowa a karkashin hamata [3]
- kwararre a aikin likita zai tsaga hannu daidai kasan hamata ya sa kafson. [4]