- empty-handed
- Kungiyoyin samar da makamashi ga kowane dan Niger sun yaba da ganin wannan taron domin an jima ana ci da gumin 'yan Niger kan hako ma'adanan kasa inda manya-manyan kamfanonin waje ke wawure anfanin su bar 'yan kasar hannu wofi. [1]
- Sai dai matasan sun ce yanzu an barsu suna garari hannu wofi. [2] <> However, the youth have said they were left to struggle empty-handed.
- Synonym: hannu banza