f
- maman mace ko nonon saniya ko wata dabba wanda ake tatso madara daga gare shi.
- mahaɗar ƙafafuwan wando, musamman buje.
- duƙowar da soro yake yi idan yana yoyo saboda tsufa.
Bargery's definition
hantsa
[hantsa"] {n.f.; no pl.}. (= (alt. Kats.) hamtsa.)
1. (a) Udder.
(b) dokin nan har h. ya ke yi, this horse is very fat.
(c) Zainabu ta/ yi h., Zainabu is full-busted.
2. The crutch of trousers.
3. (Kats.) Bending in of a mud roof. (= taiki.)