Verb
- to forbid, make unlawful <> mayar da abu haramun, watau hanuwar mutum ga aikata wani abu.
- and do not kill the soul which allah has forbidden,
kuma kada ku kashe rai wanda allah ya haramta --Qur'an 17:33
- Single-use plastics banned in Nigeria's Lagos City [1]
Jihar Legas ta haramta amfani da robobin 'takeaway' [2]
- kasancewar abu haramtacce ga mutum, watau shari'a ta hana masa yin wannan abin.