Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
Contraction |
- The third-person singular form of have.
- (possessive) yana da, tana da
- Yana da shi <> He has it
- idan za'a faɗi cewa wani ko wata sun taɓa yin wani abu
- Has she ever loved me? <> Shin, ko ta taɓa so na ma?
- wanda ya yi... <> who has done it.