f
- tashin hankali <> uproar, chaos.
- ƙiyayya. <> enmity, dislike, quarreling.
- Synonym: hasumi
- Bayan kammala huduba, mai martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na biyu ya yi kira ga 'yan siyasa da su guji tayar da hasuma musamman a dai-dai lokacin da ba a dade da kammala azumin watan Ramadan ba. [1]
- Ko kuma da zarar sun shigo cikin jama’a sai a dare masu wato a tashi a basu wuri saboda kowa ya san ba wani abin kirki ne zuwan nasu zai haifar ba, illa hasuma na rikici tsakanin al’umma