Alternatively spelled: haɗari
- danger / dangerous, risk, hazard
- The hens again showed signs of concern when chicks were placed in the "dangerous" box, [1] <> Sai kajin su nuna alamun damuwarsu ga halin da 'yan tsaki ke ciki a wani akurki "mai hadari," [2]
- He is not a danger to the public, [3] <> Ba shi da wani hadari ko cutarwa ga al'umma, [4]
- Ukraine conflict: What are the nuclear risks? [5] <> Rikicin Ukraine: Mene ne hatsarin harba makaman nukiliya? [6]
- accident
- Allah ya kiyaye mu daga samun hatsari a hanya. <> May God protect us from getting into any accident on the way.