m
- duka da ƙafa. <> kick, punt, to hit with one's feet.
- Idan suna tsare sanannen al'amari ne sukan fasa akwakun gilashi da hauri guda. [1]
In captivity, they have been known to break aquarium glass with a single hit. [2] - Dan wasa na bayan Manchester Jonny Evans ne ya hauri Drogba a kirji bayan da Chelsea din ta doke Manchester [3]
Drogba kicked in chest by Manchester United's Jonny Evans [4]
- Idan suna tsare sanannen al'amari ne sukan fasa akwakun gilashi da hauri guda. [1]