Toggle menu
24.1K
670
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

hausaradio/2022-05-13

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

DWHausa: Shirin Safe

https://m.dw.com/ha/shirin-safe/av-61783465 Shirin ya kunshi rahotanni da labaran duniya dama kokarin da kasashen duniya masu karfin tattalin arziki ke yi don ganin sun dakile barazanar yunwa a sakamakon yakin Rasha da Ukraine.

Host: Rahmatu Garba Baba

  1. Nigeria: Daidai lokacin da ake ƙoƙarin shawo kan yajin aikin malaman jami'o'i, ita ma ƙungiyar malaman kolejin koyan kimiyya da ƙere-ƙere (ASUU) ce ta tsunduma yajin aikin da ta kira na gargadi. --hausaradio/2022-05-13