(Redirected from husumar)
Noun
f
- tashin hankali ko tarzoma ko faɗa ko ƙiyayya. <> quarrel, enmity, argument, dispute, discordant, disagreeing.
- [Allah] will say, "Do not dispute before Me, while I had already presented to you the warning. <> Ya ce: "Kada ku yi husũma a wuriNa, alhãli Na gabãtar da ƙyacewa zuwa gare ku." = Ya ce, "Kada ku yi husuma a wuriNa, Na yi maku gargadi da dama." --Qur'an 50:28
- Indeed, you are in differing speech. = certainly, you are surely discordant in (your) utterance. <> Kuna ta husuma game da gaskiya. --Qur'an 51:8