Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

speech

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

Singular
speech

Plural
speeches

  1. magana, jawabi, martani, murya.
    1. Indeed, you are in differing speech. <> Lalle kũ, haƙĩƙa, kunã cikin magana mai saɓawa juna (game da Alƙur'ani). = Kuna ta husuma game da gaskiya. --Qur'an 51:8
    2. The active vocabulary used by an adult in speech and writing is much less than this, [1] <> Kalmomin da babban mutum ke amfani da su a rubutu da magana ba su kai ko kusa da dubu 600 ba, [2]
    3. There will, of course, be many more words that a person understands but does not use in everyday speech and writing. [3] <> Amma kuma akwai wasu kalmomin da yawa wadanda mutum ya sani wadanda ba ya amfani da su a rubutu da maganganunsa na yau da kullum. [4]
    4. Vouloumanos has studied how newborn babies respond to human speech versus non-speech sounds. <> Vouloumanos ta nazarci martanin jarirai ga muryar mutane da kuma sautukan da ba muryar mutane ba. --bbchausa_verticals/082-baby-learning


Google translation of speech

Magana.

  1. (noun) jawabi <> speech;