The Witness did not take sides with him, nor did he advocate some other political ideology. Mashaidin bai goyi bayan rukunin ba, bai kuma ɗaukaka wani ra’ayin siyasa ba.
We must not let ourselves be affected by such death-dealing ideology. Kada mu ƙyale irin waɗannan mugun tunani su shafe mu.
Sadly, “the dominant ideology of the day” still tends to win out. Abin baƙin ciki, “sababbin ra’ayin da suka gama gari” har yanzu suna yin nasara.