f
- a current, tide, tsunami <> igiyar ruwa - watau ƙarfin ruwa mai gudu wanda kan ja abu da ƙarfi.
- Igiyar ruwa (tsunami) ce ke janyo kwayoyin halittun tare da tarkacen tsunami da ta shafi Japan a shekarar 2011. [1]
- People were advised to stay away from the coast as huge waves were whipped up by the wind, as seen at Roker in Sunderland <> An shawarci mutane su guji zuwa bakin teku saboda igiyar ruwa na kaɗawa
- Igiyar ruwa (tsunami) ce ke janyo kwayoyin halittun tare da tarkacen tsunami da ta shafi Japan a shekarar 2011. [1]