Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- ƙyale, watsi da, yi biris da, rabu da <> (transitive) If you ignore someone or something, you don't listen to, look at, or pay attention to them.
- If we ignore all these side effects and stay up for days on end, our minds become unhinged. <> Idan mu ka yi watsi da dukkanin wadannan alamun na bacci, mu ka ki yin baccin har zuwa wasu 'yan kwanaki, kwakwalen mu za su iya shiga rudani.
- They completely ignored his calls for help <> Sun yi biris da kiraran sa na neman taimako.
- Ignore them, they are just kids without any good upbringing. <> Rabu da su, yaran ba su da tarbiyya.