- Hausa term that emphasizes certainty, that something occurred; certainly, surely, indeed <> kalma mai nuna ƙarfafa faruwar abu; ana amfani da ita kamar haka:
- tutur ilalla yana wajen 'yan caca <> For sure, he was at the casino!
- These statistics aren’t the gospel truth. <> Waɗannan alƙaluma ba wasu bayanai ba ne da za a ce lalle ilalla haka suke.