m
- inspiration, instinct, intuition. <> baiwa da Allah kan yi wa mutum ta cusa masa sanin wani abu. ishara.
- “Kuma lalle ne, shaidanu, hakika, suna yin ishara zuwa ga masoyansu domin su yi jayayya da ku” (Suratul An’am 6:121) shaidanu da cibiyoyin ashararanci suna yin ilhami ga masoyansu da abokansu don su dinga jayayya da ku. [1] <> "And certainly, the Shayatin (devils) do inspire their friends (from mankind) to dispute with you, and if you obey them."