Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Adjective
Positive |
Comparative |
Superlative |
- Of or pertaining to lack of attention; not paying attention; careless. <> mai shagala, shagalci. rashin kula. ƙin bada hankali, rashin lura.
- ones who are inattentive because of obstinacy. <> waɗanda suke shagala a cikin zurfin jahilci. = [ 51:11 ] wadanda suka shagala a cikin zurfin jahilci. --Qur'an 51:11
- He was inattentive in class and did not do well in his exams. <> Ba ya maida hankali a aji sai kuma bai yi abun kirki ba a jarabawar sa.
- If a captain is inattentive to wind and current, his ship might easily drift past a safe harbor and run aground on a rocky shore. <> Idan matuƙin jirgin bai lura da iska da kuma rakuman ruwa ba, jirginsa zai bar hanya mai kyau kuma ya zakuɗa wurin haɗari kan duwatsu.
- But the same knife in the hands of someone inattentive or careless can cause serious harm. <> Duk da haka, wannan wuƙar za ta iya yanka hannun wanda bai iya amfani da ita ba ko kuwa wanda bai mai da hankali ba.
- Similarly, if we are inattentive to the precious truths of God’s Word, we might easily drift away from Jehovah and suffer spiritual shipwreck. <> Haka ne ma idan ba mu lura da gaskiya mai tamani na Kalmar Allah ba, za mu iya zakuɗa daga wurin Jehovah kuma mu lalace a ruhaniya.