Noun
- An inscription is the words written on a gravestone. <> allo; rubutun da aka rubuta sannan aka goge daga kan dutse ko itace ko ƙarfe.
- Synonym: epitaph
- The inscription says he died 100 years ago. <> Rubutun na nuna cewa ya mutu shekaru ɗari da suka wuce.
- Or have you thought that the companions of the cave and the inscription were, among Our signs, a wonder? <> Ko kuwa kã yi zaton cewa ma´abũta kõgo(2) da allo sun kasance abin mãmãki daga ãyõyin Allah? (Quran 18:9)
Related words
Google translation of inscription
- (noun) rubutu <> inscription, writing;