f
- ji-da-kai <> haughtiness, indifference, contempt, self-obsession.
- Ɗan bambancin da ke tsakanin martaba da Izza [1] <> The thin line between self-esteem and self-obsession [2].
- Bisa izza duk na furzo
- Kai kake izza ga mahara
- Amurka da sauran kasashe hadda Faransa sun bayyana a fili cewar ba za su bari a yi amfani da makamai masu guba tare da izza a karni na 21 ba [3]
- Duk da kwarewar ma'aikatan, sai suka kasance masu izza da girman kai, wadanda suke yin abu kai tsaye, har hakan ya sa kamfanin ya yi asarar biliyoyin dala. Kamfanin ya ma durkushe a 2001. [4]
- might, power, glory, honor <> ƙarfi, mutunci, kamala.
- And he had fruit, so he said to his companion while he was conversing with him, "I am greater than you in wealth and mightier in numbers of men." <> Kuma ɗan ĩtãce ya kasance gare shi. Sai ya ce wa abokinsa, alhali kuwa yana muhawara da shi, "Ni ne mafĩfĩci daga gare ka a wajen dukiya, kuma mafi izza a wajen jama'a." = Wata rana, bayan girbi, ya yi alfaharin gayawa abokinsa cewa: “Ni ne mafificin wadata a kanka, kuma ni ne mafi mutunci daga wurin mutane.” --Qur'an 18:34