Noun
jàkā f (plural jakunkunā̀, possessed form jàkar̃)
- bag, pouch <> abin da ake zuba kuɗi ko kaya a ciki.
- Synonym: leda
- (obsolete in Nigeria) 100 pounds (in the old currency). <> kuɗi fam ɗari a tsarin kudin da.
- (Niger/Some parts of Nigeria) 1000 francs.
- Amma kuma idan lissafi ya kai dubu daya (1,000) ana cewa da hausa jaka daya (1). Saboda haka 10,000 jaka goma ke nan. --Yadda rayuwar mutanen Najeriya ta bambanta da ta Kamaru
- kumburi ko malolo-malolo a jika.
- a female donkey (jaki)