Noun

- The plural form of jariri; more than one (kind of) jariri. <> babies, infants, little children.
- like babies and feeding-tube patients [1] <> kamar jarirai da marasa lafiyar da ake ba su abinci ta mazurarin ciyarwa, shi ne [2]
- babies learn taste preferences before they are born. <> jarirai kan koyi fifita dandano tun kafin a haife su. --bbchausa_verticals/082-baby-learning