Noun
f
- abin adon da aka yi da dutse ko itace da mata kan ɗaura ƙugu. <> string of beads worn around the waist by women; a woman's girdle.
- abin sawa a wuya da ake yi da ƙwanson koko.
- share-ƙafa.
- Na ga wasu fararen abubuwa kamar jigida ma su girmar bakin allura suna fado wa kamar ruwan sama, suna shiga fata na. [1]
- gishirin gindi; gishirin maza
- hajar gwari [2], babaji [3]