Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

jini

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

blood

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

Noun

Tilo
jini

Jam'i
babu (none)

Singular
blood

Plural
bloods

Blood on someone's finger

m

  1. blood <> jan ruwa da ake samu a jikin mutum ko dabba ko tsuntsu idan ya yi rauni.
    Whisked along by the blood, they seep out into the lungs [1] <> Daga cikin jinin ne, suke shiga cikin huhu [2] = Da jini ya zuka, sai su gangara cikin huhu [3]
  2. haila ko al'ada.
  3. rauni. <> an injury.
  4. farin jini: happiness.
  5. baƙin jini: sadness.

Google translation of jini

Blood.

  1. (noun) blood <> jini;