Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

jiniya

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

Tilo
jiniya

Jam'i
jiniyoyi

Singular
siren

Plural
sirens

f

(file)
  1. wata irin ƙara ta musamman ta motar asibiti ko ta 'yan kwana-kwana ko ta 'yan sanda da sauransu.
    1. Sai ƙarar jiniya ta soma domin mutane su nemi mafaka su ɓoye.
      It was followed by the wail of sirens warning people to take cover.
    2. Mutanen Darwin, a Australia, suna cikin shiri sosai na ranakun hutu a shekara ta 1974 sa’ad da suka ji jiniya tana faɗakar da jama’a cewa ƙila za a yi guguwa mai tsanani.
      Darwin, Australia, was in the midst of preparations for holiday festivities in 1974 when sirens warned of an approaching cyclone. [1]
  2. ma'aikatar kaɗar auduga.
  3. ulu ko rumi wanda 'yan mata ke ratayawa don ado.
  4. cukwima
Contents