(Redirected from k'addara)
Verb
ƙaddara | ƙaddari | ƙaddare | ƙaddaro
- yin nufi (na Allah). son ya faru. so, ƙaddara. <> the Lord's decree, will.
- Allah has decreed (it) and what He willed, He has done <> haka Allah ya kaddara... --hadith/seek_the_beneficial_lesson
- ƙiyasta lissafi. <> decreeing or predetermining what's to occur.
- then decree it for me and facilitate it for me, and then place blessing for me within it, <> to Ka kaddara min (ka ba ni) shi, kuma Ka saukake min shi, sannan Ka yi min albarka a cikinsa. --istihara
- An qadara a kan gaskiya cewa mafi yawansu, ba za su yi imani ba. <> The decree ˹of torment˺ has already been justified against most of them, for they will never believe. --Quran/36/7
- kintata ma'ana. <> giving meaning.
Noun
f
- nufin Allah. <> God's decree, predetermination, predestination, fate.
- This is the destiny appointed by the Mightiest and the most Knowledgeable <> Kuma rana tana gudana zuwa ga wani matabbacin wurinta, wannan ƙaddara ne na Mabuwayi, Masani. = Kuma rãnã tanã gudãna zuwa ga wani matabbaci nãta. Wannan ƙaddarãwar Mabuwãyi ne, Masani. --Qur'an 36:38
- doom