Toggle menu
24K
665
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

predestination

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

Singular
predestination

Plural
predestinations

Tilo
ƙaddara

Jam'i
ƙaddarori

  1. (theology) The doctrine that everything has been foreordained by a God or by fate. Destiny or fate.
    Wannan mashadin, wato yawan tarbiyyar zuciya da sani da imani da ke kai mutum asirce-asirce na ƙaddara da hikima, wato zance yana taƙaita yayi bayani. Ba za a iya bayani a kansa. Sai dai kawai mutum yayi ta yi har ya kai kansa... shi zai ji in ya kai wannan matsayin. Wato shi ba zai iya bayyana abinda mutum yake ji a wannan maqam ɗin. <> This experience of witnessing allows the aspirant to encounter such splendid meadows of inner knowledge and faith and the secrets of predestination and wisdom that words are unable to describe. --SLS/1
Contents