Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

ƙarara

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from k'arara)

Noun

f

  1. The plural form of ƙarƙara; more than one (kind of) ƙarƙara.
  2. ƙarar da sabuwar riga ke yi. <> The sound made by the movements of one wearing clothes made of material with much dressing in it.
    Tun'dazu, ina jin k'arara.
  3. wata irin ciyawa mai yaɗo da gashi-gashi, wadda idan ta taɓa mutum takan sa shi soshe-soshe. (see karara)

Adverb

  1. emphasizes coolness / coldness, clearness (of water or talk). <> kalma mai nuna tsananin sanyin ruwa ko zamansa garau.
    sanyi ƙarara. <> very cold (weather, water, &etc.). (= k'alau.)
    ruwa ƙarara. <> quite clear water. (= garau.)
  2. openly, without hesitation. <> fitowa fili.
    Ya faɗa ƙarara cewa ba shi ba ne.
  3. 'daka'daka q.v.