(Redirected from kabejin brokoli)
Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Noun
Jam'i |
- Broccoli is a green vegetable with many flower heads and a thick stalk. <> kabejin brokoli, wani koren kabeji mai ƙananan kai da jiki mai kauri.
- At dinner, I ate a some beef and broccoli. <> Na ci naman saniya da kabejin brokoli a abincin dare.