Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

kainuwa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

f

  1. wani irin tsiro da ke yaɗo a kan ruwan da ke kwance. <> lettuce (found in ponds) [1]
    Sannan kuma dubban ciyawar kainuwa da ke lullube kifayen wata matsalar ce ga masu yin su. [2]

kainuwa

[kainuwa/] {n.f.}. Water-lettuce (grows on stagnant pools). The plant is burnt and a salt obtained from the ash. (Vide dalam; zakankau) The plant is used as a food for tame ostriches, and also in vapour baths.