(Redirected from kakamba)
cucumber in Hausa
Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Noun
- kakamba, kokwamba, gurji - wani tsiro dangin duma mai yaɗo wanda yake 'ya'ya ƙanana da ake tsinka a fere don a ci. <> cucumber is a vine in the gourd family, Cucumis sativus. The edible fruit of this plant, having a green rind and crisp white flesh.