kalma mai siffanta kaushin abu. <> [ka"kka+usa/+] {adj. and n.m. and fem.; pl. kausa/"sa/+}. become rough. (Cf. kaushi.)
James Comey ya ce ko a jikinsa wai an tsikari kakkausa game da korar da aka yi masa [1]
Tuni da gwamanatin ta Iran ta bakin shugaban kasar Hassan Rouhani ta bayyana cewar za ta mayar da martani kakkausa kan kisan Soleiman din wanda Amirka ta dau alhakin yi. [2]