Your IP address will be publicly visible if you make any edits.
koda
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
m
evenif <> koda OR ko da: kalma mai bayyana lokacin faruwar abu, mai ma'anar yayin da ko sa'ar da.
Ko da muka je, ba mu gan shi ba. <> Even when we went, we did not see him.
even if the chicks never actually experienced an air puff and remained oblivious to the peril. [1] <> koda tsakin babu iskar da ta far musu, kuma ba su ma da masaniyar cewa akwai hadari tattare da su. [2]
koda yaushe OR ko da yaushe: koyaushe <> whenever, at anytime.