Noun
m
. Borrowed from English cocoa.
- a porridge made from soaked durra flour <> abin sha da ake yi da gasarar gero ko masara ko dawa a dama da ruwan zafi.
- itaciya gajera da ake samu a ƙasar kurmi mai 'ya'ya masu kama da 'ya'yan rimi.
- 'ya'yan wannan itaciya da akan sarrafa a yi cakulan ko Bonbita ko Milo da sauransu.
Bargery's definition of koko.
I. [ko/ko/] {n.m.}. A kind of gruel made with the flour of any grain. (= kaca; kumandi; kwakko; yaigi; ayaigi.)
II. [ko/"ko/+] {n,m.}. (Eng.) Cocoa.
[1]