Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

kore

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

green

See also kora, and ƙore

Noun

Tilo
kore

Jam'i
kwara

kore = m | koriya = f

  1. The color green <> launi irin na ciyawa ɗanya ko ganyen bishiyoyi da tsirrai da sauransu.
  2. kayan da aka rina da baba suka rinu sosai suna ƙyalli.
  3. bishiyar da ta bushe kafin a faskare a yi girki da ita.

Noun 2

Tilo
kore

Jam'i
babu (none)

  1. kaɗo dabbobi da ɓarayi kan yi ko masu sayarwa, ko kaɗa dabba ta bi wata hanya don a kama ta ko a harbe ta.
  2. tsorata tsuntsaye don su tashi daga gona.
  3. farautar ƙananan dabbobi da samari kan yi a bayan gari.

Bargery's definition

kore.

I. [ko/re"].

1. {n.m.; pl. kwa>rra/+}. A gown of very dark indigo-dyed (almost black) material rendered glossy.

2. {adj. and n.m.; fem. ko/ri"ya/+; pl. kwa>rra/+}. Green (of foliage) . (= (G. & D.) kilili; c'anwa; tsanwa; (Kats.) korekore.) N.B. - shar is used to emphasize the brightness of the colour. e.g. kore shar.

3. {n.m.; no pl.}. Greenness. e.g. ciyawa ta/ yi k.

II. [ko/r+e"].

1. {v.intr.3b}. raina bai k. ba, I am not satisfied on this matter, my mind is not at rest about this. hadiri ya/ k., the storm has phassed by. (Vide ko'de.)

2. {v.tr.2d}. Drive away. (= kora I.)

3. (Kats.) {n.m.; pls. kwa>r+r+a/+; kwar+r+a"} = kwaure I q.v.

III. [ko/r+e/] {n.m.}.

1. 'Beating' for one wishing to shoot or catch wild animals or birds.

2. Touting for a malan who prac tises magic, &c.

3. Chasing a hen pigeon by a cock pigeon.

IV. [ko/"r+e/+].

1. {n.m.}.

(a) Long-distance trading in animals.

(b) (Kats.) A handicap in a race, &c. (= rata.)

2. {4a kora I.1}.

Google translation of kore

green.

  1. (verb) pound <> daure cikin kurkuku, kore; banish <> kore; eject <> kore; evict <> kore; deport <> kore, fitad da;
  2. (noun) eviction; to drive someone or something away, to shoo. <> kore;