(Redirected from kudin cizo)
- lice, bed bugs
- A 2011 study on lice suggested that it was only 170,000 years ago when it all began. [1] <> Wani bincike da aka gudanar a kan kudin cizo a shekara ta 2011 ya yi nuni da cewa kimanin shekara dubu 170 aka fara. [2]
- Ko ka san asalin kudin cizo? [3] <> Origin of bed bugs revealed [4]
- Researchers found that head lice and lice that live in our clothes separated at around this time. [5] <> Masu bincike sun gano cewa kwarkwata da kudin cizon da ke makalewa a tufafinmu sun rabu ne a daidai wannan lokaci. [6]