Toggle menu
24.1K
670
183
158.7K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

lice

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

Singular
louse

Plural
lice

  1. The plural form of louse; more than one (kind of) louse. <> kwarkwata / ƙwarƙwata, kudin cizo.
    A 2011 study on lice suggested that it was only 170,000 years ago when it all began. [1] <> Wani bincike da aka gudanar a kan kudin cizo a shekara ta 2011 ya yi nuni da cewa kimanin shekara dubu 170 aka fara. [2]
    Ko ka san asalin kudin cizo? [3] <> Origin of bed bugs revealed [4]
    Researchers found that head lice and lice that live in our clothes separated at around this time. [5] <> Masu bincike sun gano cewa kwarkwata da kudin cizon da ke makalewa a tufafinmu sun rabu ne a daidai wannan lokaci. [6]
  2. crab lice <> ɗanka-ɗago
  3. sand lice <> kurkudu


Google translation of lice

kwarkwata.

  1. (noun) ƙwarƙwata <> louse;