Noun 1
Jam'i |
f
- shy, shyness, modesty <> halin nuna kawaici da jin nauyi da rusunawa saboda wata dangantaka.
- Mai kunya ce
- shame, embarrassment <> ba da kunya - wato aikata abin da zai jawo wulakanci ko tozartawa.
- Na sha kunya
- abin kunya, abin da aikata shi zai jawo zargi. <> embarrassing, shameful.
- ƙin faɗan sunan ɗan fari ko miji.
- Synonym: kumya
Noun 2
- tarin ƙasa mai tsayi da ake yin shuka a kai a gona.