Ya ku wadanda kuka yi imani ku bi Allah da taqawa, kuma ku nemi kusanci zuwa gare Shi, kuma ku yi jihadi a cikin hanyarsa, Tsammaninku zaku samu nasara. [1] O you who believe, fear Allah and seek means of nearness to Him, and carry out Jihād in His way, so that you may succeed. [2] --Quran/5/35[3]