Alternative forms
Etymology
Borrowed from Arabic اَلْعَصْر (al-ʿaṣr).
- (Islam) asr, the afternoon prayer <> sallar da ke tsakanin Azahar da Magariba.
- lokaci tsakanin ƙarfe huɗu da ƙarfe shida na yamma.
- kasalar da ke kama mutum don wani abin kunya da ya yi.
[1] [2]