Toggle menu
24K
665
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

labu

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

m

  1. igiyar da mata ke ɗaura ƙunshin lalle da ita.
  2. tunkuzar gyaɗa.
  3. daddawar da ba a kirɓa ba.
  4. ganyen wata bishiya da ake yin magani da shi.
  5. dunƙulallen yumɓu na ginin tukunya da danginta.