Noun
Jam'i |
m
- a failing, problem, or issue. trouble, damage, harm. <> ɓarna ko illa ga wani abu ko jin ciwo (injury).
- Kunshin da aka samu a Jirgin Faransa ba shi da lahani [1] <> The package found on Air France was harmless/fake (the device contained no explosives) [2].
- Ana kyautata zaton cutar da sauro ke janyowa na janyo lahani ga jarirai [3] <> The infection has been linked to thousands of babies being born with underdeveloped brains. [4]
- rashin kiriki da ingancin abin da aka yi. <> fault, faulty, faultiness, danger.
- Hana mutane kudin su lahani ne.
- Lahani ne butulcin da suka yi.