(noun) mahaɗi, alaƙa
(verb) haɗa
Pronunciation
Noun
- mahaɗi, alaƙa
- Synonym: connection
- link: A hypertext link to a web page. <> rubutun da ake dannawa a je wani shafi a yanar gizo.
- Synonym: URL
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- (transitive), (often passive) If you link two or more things, you make a connection between them.
- haɗa ko jona alaƙa
- Synonym: connect
- the new road will link all the villages <> sābuwar hanyā̀ zā tà haɗà duk ƙauyukā̀