Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

lokaci

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

time

Noun

Tilo
lokaci

Jam'i
lokuta or lokaci-lokaci

Singular
time

Plural
times

  1. time <> abin da agogo da kwanaki da watanni da shekau ke aunawa don kintatar faruwar abu ko halin da yake ciki ko yadda zai kasance a nan gaba.
    1. Researchers found that head lice and lice that live in our clothes separated at around this time. [1]
      Masu bincike sun gano cewa kwarkwata da kudin cizon da ke makalewa a tufafinmu sun rabu ne a daidai wannan lokaci. [2]

    2. How can I translate the time in Hausa? <> Ya zan fassara lokaci da Hausa?

    3. How do you ask for the time in Hausa? <> Ya ake tambayar lokaci ne da Hausa?

  2. yanayi, moment, period, season. <> zamani, kaka.
    Lokacin sanyi ba shi da daɗi. <> Winter sucks.
  3. service
    A woman is pictured on Friday during a memorial service for Kenya's ex-President Mwai Kibaki at Nairobi's Nyayo Stadium, which was attended by dignitaries and other mourners.
    Ranar Juma'a wata mace a lokacin binne tsohon shugaban Kenya marigayi Mwai Kibaki a filin wasa na Nyayo a Nairobi', wanda manyan mutane a ciki da wajen kasar suka halarta. --bbchausa verticals/pics


Google translation of lokaci

Time.

  1. (noun) while <> lokaci, wa'adi; time <> lokaci; term <> lokaci, kalma, wa'adi; phase <> lokaci, zamani;