Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

yayin da

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from lokacin da)

Preposition

Preposition
yayin da

  1. while, when, as...
    When he attempted the journey again he was quickly arrested. [1] <> Lokacin da ya yi yunkurin yin balaguro sai aka yi hanzari kama shi aka tsare. [2]
  2. during... <> a cikin lokacin da
    Yayin da Musulmai ke bikin babbar Sallah an kai hari a Yemen <> Attack in Yemen while Muslims celebrate during Eid al-Adha Prayers.
  3. when..., at a time when...
    When they entered upon him and said, "[We greet you with] peace." He answered, "[And upon you] peace, [you are] a people unknown. <> A lõkacin da suka shiga gare shi, sai suka yi sallama; ya ce "Aminci ya tabbata a gare ku, mutãne bãƙi!" = Sa’ad da suka ziyarce shi, suka yi “sallama” ya ce "Salam gare ku mutane baqi!" --Qur'an 51:25

Synonyms