Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

peace

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
  1. zaman lafiya, lalama, limana, kwanciyar hankali, natsuwa
    neman kuɗi akan zaman lafiyar mutane. <> pursuing money over peace.
  2. amincewa / aminci, sallama
    When they entered upon him and said, "[We greet you with] peace." He answered, "[And upon you] peace, [you are] a people unknown. <> A lõkacin da suka shiga gare shi, sai suka yi sallama; ya ce "Aminci ya tabbata a gare ku, mutãne bãƙi!" = Sa’ad da suka ziyarce shi, suka yi “sallama” ya ce "Salam gare ku mutane baqi!" --Qur'an 51:25


Google translation of peace

Zaman lafiya.

  1. (noun) zaman lafiya <> peace;